Hausa Musics
MUSIC : Ali Jita – kece (official Audio)
Sabuwa waka ali Jita Mai suna “Kece” wanda yake gwanarsa ga kadan daga cikin baitocinta.
? In kina kuka nima sai ki sani kuka.
? In kina damuwa nima sai ina damuwa.
? Farin cikin ki nawa ne.
? Bakin cikin ki nawa.
? Sarauniya kece tawa
? Masoya kece tawa
? Everytime i see your face
? It sweet me for body baby.
? I like your style baby.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com