Hausa Musics
Isah Ayagi – Nasarata ft shamsiyya Sadi
Advertisment
Isah Ayagi – Nasarata Download latest music song
Isah Ayagi shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar da sabuwa waka mai take “Nasarata “inda zakuji dadin wakar
Isah Ayagi yayi wakar Nasarata a wanann shekara ta 2025 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.
Wakar “Nasarata”tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.
Advertisment
Zakuyi iya amfani da Download domin saukar da wakar.