Hausa Musics
Auta Mg Boy – Kudi
Advertisment
The Nigerian singer and famous artist Auta mg boy released new and brand song
After release latest music song now coming with another Banger song.
Ina ma’abota sauraren wakokin Auta Mg Boy mai wakokin soyayya a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Kudi ‘.
Wakar ‘kudi’ ita ce Auta Mg Boy yayi wakar ne ga Masoya wanda anyi baitocin soyaya sosai a cikinta.
Advertisment
Auta Mg Boy mawaki ne wanda ya fice a wajen wakokin soyayya da iya kalamai masu nishadi.
Wannan wakar anyi tace ne domin amana a soyayya a tsakanin masoya.