Hausa Musics
AUDIO : sabuwa wakar Nazir M Ahmad – Inec
Shahararren mawaki kuma sarkin wakar sarkin kano Nazir M Ahmad wanda yayi akan Hukuma mai zaman kanta ta wato inec irin kokarinta na kira ga mutane kana zabe da muke fuskanta a Nahijar Nijeriyarmu wanda Muna rokon Allah yasa ayi lafiya a kare lafiya amen.
Ku amfani da link na download domin saukar da wannan waka kuma ku saurareta.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com