Hausa Musics
DOWNLOAD VIDEO: Salim Smart – Lissafina
Salim Smart ya fitar da sabom kundin wakokinsa mai suna “Lissafina”.
Zahirin so waka ce da tafi fice sosai a cikin wannan kudin album wanda yayi kokari sosai wajen rera wannan wakoki.
Salim Smart matashin mawaki ne mai fitowa wanda tauraronsa na haskawa sosai a cikin wannan sababbin wakokin nasa.
Zahirin so waka ce wadda tabbas akwai kalamai sosai a cikinsa wansa zaku nishadantarku da faranta zukatanku.