Hausa Musics
Ado Gwanja – Labarin Duniya
Advertisment
Ado Gwanja The popular singer in Africa A.k.A limamin matan has released new brand and fantastic album of year 2024 “Dama nine”
Ado Gwanja After releasing Arewa which is trending on platform 1 month ago now release another brand one.
Ado gwanja Ina Ma’abota sauraren wakokin Ado Gwanja ya sake fitar muku da sababbin wakokinsa wannan na ɗaya daya daga cikin su ‘Labarin Duniya ‘.
Ado Gwanja yayi fice wajen wakoki soyaya da kuma na nishadi wanda ita wannan Iye itama zakuji yadda ya waketa.
Advertisment
Wakar “Labarin Duniya ” waka ce da Ado Gwanja yayi kokari wajen kalamai da baitoci da kafiya a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.