Hausa Musics
VIDEO : Isah Ayagi – Yarima ft Rahama Sadau X Sadiq sani Sadiq


Wakar isah ayagi wanda jarumai biyu sunka haskaka a cikinta rahama sadau da sadiq sani sadiq mai suna “Yarima”.
Sadiq sani Sadiq da rahama sadau aminnan juna ne da sunka dade ko a fim basu haska tare ba wanda wannan bidiyo yayi matukar kyau sosai wanda gashi nan sai ku kalla a kasa.
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.




