Labarai
Bidiyon jami’an kasar Equatorial Guinea yana lalata
Advertisment
Mijin daya daga cikin matan da jami’in gwamnatin kasar Equatorial Guinea yayi lalata dasu ya tunkari matarsa ya nuna mata bidiyon ta tana cin amanarsa.
Matar dai ta fashe da kuka inda alamu suka nuna ta cika da nadama.
Bidiyo 400 ne dai jami’an gwamnatin kasar Equatorial Guinea yayi yana lalata da matan mutane.
Tuni dai rahotanni suka nuna cewa yana hannun Gwamnati an kamashi.
Advertisment
Ga bidiyon nan.