Opportunity
APPLY : An bude portal na new incentives “recruitment”
Advertisment
New incentives sun bude portal din su domin sake daukar ma’aikata kamar yadda sunka saba.
Ayi kokari a cika kada ayi wasa, idan ka shiga zaka ga jihohin da suke neman ma’aikata sai ka shiga cikin jihar ku ka cika.
New incentives program ne da suke biyan kudi masu tsoka ga duk wanda ya samu nasarar shiga. Ga link nan kas.
Advertisment
https://new-incentives.breezy.hr/
Allah ya bada Sa’a.