Hausa Musics
MUSIC: Abdul D One – Sababbin Wakoki Guda Biyu (2)
Albishirinku ma’abota sauraren wakoki abdul d one a yau munzo muku da sababbin wakokinsa guda biyu masu tagwayen suna.
Wanda duk wadannan wakokin yayisu ne kan amarya wanda shima mawakin kun sani baida sauki wajen wakar amare.
1. Abdul D one – Amaryar Next Level
2. Abdul D One – Zancen Amarya
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





