Hausa Musics

[MUSIC] Ahmad M Saddiq – wakar Ta’aziyar Mustapha waye

Advertisment

Mawakin izzar so yayi wakar Ta’aziyar Daraktan izzar so Mustapha waye wanda muke rokon Allah yayi masa rahama.

Mawaki izzar so yayi wannan wakar ne sadaukar ga iyali da masoyan mamacin Mustapha waye  wanda yayi kalamai sosai a cikinta.

Wanda tabbas Mustapha waye ya samu kyakkyawan sheda ga al’umma lungu da sako wanda tabbas ake kyautata masa zaton in sha Allah goben sa zatayi kyau.

Zakuyi amfani da Download mp3 domin saukar da wannan wakar.

DOWNLOAD MP3

Related Articles
Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button