Hausa Musics

MUSIC : Auta Mg Boy – Kije Dani

Advertisment

Auta Mg Boy yayi sababbin wakokin fitaccen mawaki inda ya fitar da sabon kudin album dinsa na wannan shekara mai suna “Saima Ranar”.

Auta Mg Boy yayi kokari sosai wajen rera wadanann wakokin inda zaku ji dadinsu ku yi nishadi sosai.

MUSIC : Auta Mg Boy - Kije Dani

Wanann wakar “kije Dani”  Na daya daga cikin wannan sabon kundin album dinsa mai taken Saima Ranar 2023.

Auta Mg Boy a koda yaushe yana fitar da zafaffan wakoki domin nishadantarwa da fadakarwa a fagen soyayya domin yadda yake tsaro zafaffan kalamai a cikin wakokin sa.

 

DOWNLOAD MP3
Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button