Hausa Musics
VIDEO & MP3 : Ado Gwanja – Na Fada soyayya
The popular singer in Africa Ado Gwanja A.k.A limamin matan has released new brand and fantastic song tittle Na Fada Soyayya.
After releasing Arewa which is trending on platform 1 month ago now release another brand one.
Ina Ma’abota sauraren wakokin Ado Gwanja ya sake fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Na Fada Soyayya’.
Ado Gwanja yayi fice wajen wakoki soyaya da kuma na nishadi wanda ita wannan Iye itama zakuji yadda ya waketa.
Wakar ” Na Fada Soyayya” waka ce da Ado Gwanja yayi kokari wajen kalamai da baitoci da kafiya a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.
DOWNLOAD MP3
Watch video here, ku kalli video a nan.