Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – Barira
Advertisment


DOWNLOAD MP3 Abdul d one – Barira Song 2021
Albishirinku Ma’abota sauraren wakokin Abdul d one a yau ma munzo muku da sabuwa wakarmu mai suna ‘Barira’.
Abdul D one yayi wakar Barira wanda shima fa bashi da sauki wajen wakar soyayya inda zakuji yadda yayiwa wannan mace da ta kama zuciyarsa.
Inda itama ta nunawa Abdul d one cewa tabbas ta kamu da soyayyarsa amma duk a cikin wannan waka mai suna “Barira” sai kuyi amfani da alamar download mp3 dake kasa wajen saukar da wakar.


![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)
