Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – Wata Duniya
Advertisment


Ina Ma’abota sauraren wakokin Abdul d one ya sake fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘wata Duniya’.
Abdul d one yayi fice wajen wakoki soyayya da kuma na nishadi wanda ita wannan dr zee itama zakuji yadda ya waketa.
Wakar wata Duniya waka ce da abdul d one yayi kokari wajen kalamai da baitoci da kafiya a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.


![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)

