Hausa Musics
MUSIC : Fati Niger – Matasa ku Ajiye Makamai
Albishirinku Ma’abota saurarin wakokin hausa a yau mun zo muku da sabuwa waka mai sunan ” Matasa ku ajiye makamai ” fati niger fitacciyar mawakiya ce a Nijeriya da niger.
Fati Niger mawaki ce wanda tayi fice sosai a fagen wakokin hausa a kasar Hausa a yau shine munka zo muku da sabuwa wakarta.
Fati Niger mawaki ce wadda ta dade ta rera wakoki cikin yaren hausa wadda akwai fasaha da kafiya a bakinta sosai.
Matasa ku ajiye makamai waka ce da tayi kokari wajen rera wakokin hausa a cikin nahiyar Afrika.
Kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da waka.