Hausa Musics
MUSIC : Maryam A Sadik – Bazan Barka Ba


Albishirinku Ma’abota saurarin wakokin hausa a yau nazo muku da sabuwa matashiya mawakiya Maryam a SadiQ.
Maryam a sadik ta fitar da sabon kudin album dinta mai suna a “A Shekarar Nan Ep 2024”. Tayi kokari sosai wahen rere wakoki guda shidda da tayi bajinta wajen farasa kalamai.
Wannan waka ta mai suna “Bazan barka ba ” tana daya daga cikin kundin wannan album.
Maryam a sadik matashi mawakiya ce wadda tayi fice wajen wakokin soyayya.
Zaku iya amfani da alamar Download mp3 dake kasa domin saukar da waka.
DOWNLOAD MP3
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.






