Hausa Musics
Isah Ayagi – Sha Kira
Advertisment
Isah Ayagi – Sha kira Download Mp3 latest music song
Isah Ayagi shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar da sabuwa waka mai take “Sha kira “inda zakuji dadin wakar
Isah Ayagi yayi wakar Sirrin Zuci a wanann shekara ta 2024 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.
Wakar “Sha Kira “tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.
Advertisment
Zakuyi iya amfani da Download domin saukar da wakar.