Hausa Musics
MUSIC : Maryam A Sadik – Sakamakon So


Advertisment
Albishirinku Ma’abota saurarin wakokin hausa a yau nazo muku da sabuwa matashiya mawakiya Maryam a SadiQ.
Maryam a sadik ta fitar da sabon kudin album dinta mai suna a “A Shekarar Nan Ep 2024”. Tayi kokari sosai wahen rere wakoki guda shidda da tayi bajinta wajen farasa kalamai.
Wannan waka ta mai suna “Sakamako ” tana daya daga cikin kundin wannan album.
Maryam a sadik matashi mawakiya ce wadda tayi fice wajen wakokin soyayya.
Zaku iya amfani da alamar Download mp3 dake kasa domin saukar da waka.