Hausa Musics
MUSIC : Nazifi Asnanic – Matar Mamman ( Official Audio)
Advertisment
Sabuwa waka nazifi asnanic mai suna “Matar mamman” wanda a gaskiya wannan film yayi kyau sosai yana da kyau ku kallesa wanda kuma ya kalla to ga wakar film din nan.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-
-> Ga amarya ga ango matar mamman uwar gida.
-> Ga matar maman uwar gida
Matar mamman ke zan fara yiwa baiti.
-> Matar Mamman abir kwatance.
-> Cikina alkawali uwar gida.
-> Matar mamman kin kai ayimiki baiti.
-> Matar mamman haske kike har da walkiya.
-> Bari kar kiyi kuka amarya ranar murna ce.
-> Da amarya da uwar gida kiyi koyi.
-> Arike amanar aure ba wasa ba.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



Slm Dan Allah Yazanyi In Sami Wata Wakar Nazifi Asnanic, Tsohuwar Wakace Irin Mix Da Mawaka Suke Yinnan Sudauko Baitin Wakoki Daban Daban Suyita A Waka Daya.
To Irinshi Na Nazifi Nake Bukata Amma Nakasa Saumu Bansan Mezan Rubuta Insameshi A Net Ba.
Pls Ga Kadan Daga Cikin Baiti Daya Na Wakar
#TABKIN GAN GAREMMU YA TSOTSE SAM BABU RUWA KOGIN SO YANA TA KAI KAWO
LILI DA RUWA
#KAI SAMARI KUGAIDA SARKINKU
LILI DARUWA
#KO ZAI A GAZA YA KALLEKU
LILI DARUWA
#GASHI FARIN WATA YA HASKEKU
LILI DARUWA