Labarai

An gudanar da sallar nafila da addu’o’in neman saukin rayuwa a jihar Kano (bidiyo)

A yau ce rana ta karshe a zanga zanga tsada rayuwa da yunwa da kuma talauci da ankayi a Najeriya da anka fara daga 1 ga wannan wata.

A yau a jihar kano anka gudanar da addu’a ta kasa ga kuncin rayuwa ga azzalumai.

Taron Addu’a Day 01. Kai tsaye kenan Daga Unguwar Ƴankaba Bakin dogo Inda aka gudanar da karatun Al qur’ani tare da Sallar nafila (Salatul Hajah) domin Neman ɗaukin Ubangiji akan Hali na matsi da Al’umma suke ciki. Muna addu’ar Allah ya kawo mana ɗauki Allah va karya mana azzaluman Shugabanni Amin.

National Prayer From Unguwa Uku CBN Quaters

Allah Ya Kawo Mana Sauki A Kasar Mu.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button