Labarai
Gwamnan Jihar Kebbi Ta Bayar Da gudummuwar naira miliyan 30 ga ‘Yan Kasuwar Da Ibtila’in Gobara Ya shafa
Maigirma Gwamnan jihar Kebbi Sen. Atiku Bagudu ya bayar da tallafin zunzurutun kudi har Naira miliyan 30 ga wadanda ibtila’in gobara ya shafa a babbar kasuwar jihar sokoto.
Gwamnan jihar sokoto Rt Hon Aminu Waziri Tambuwal CFR (Mutawallen Sokoto) ne ya bayyana hakan a lokacin da suka kai ziyarar gani da ido a babbar kasuwar inda yanzu haka gobarar ke ci.
Ga bidiyon nan zakuji bidiyo nan.
Bilya Yariman Barebarin Fcbk
Special Asst to Governor Tambuwal.
Talata 19th January, 2021