Kannywood
YANZU-YANZU: Rarara Ya Saki Sabuwar Waƙa Mai Taken ‘Murna Talakawa’, ‘Ƴanci Talakawa’


Advertisment
“Sannu farin cikin ƙasa Tinubu” Baba Bakanike wajen gyara lamba daya”
Saidau waƙar ta jawo cece-kuce biyo bayan ganin yadda al’ummar ƙasar suke kokawa da matsin tsadar rayuwa da ake ciki.
Rarara wato mawaki ne yake baiwa mutane mamaki Sosai a irin lamuransa.
Ga wakar nan ku saurara.
Advertisment