Kannywood
Bidiyo : Ranar Nadama ta Kenan – Allah Yasa mudace Duniya da Lahira ~ Rahama sadau
Ranar Nadama ta Kenan – Allah Yasa mudace Duniya da Lahira ~ Rahama sadau
A yau kuma majiyarmu ta samu wani bidiyo da rahama sadau na wallafa a shafin ta na youtube inda tayi masa take da cewa ” ranar nadama ta kenan”.
Wanda ga dukkan alamu ya nuna tayi nadama Allah ya shirya ta shirin addinin ya bata miji nagari tayi auren ta ta huta shine fatan CEO Hausaloaded.
Ga bidiyon nan kasa.