Labarai
Wani Mutum ya auri Mace biyu rana ɗaya a kogi (bidiyo)
Advertisment
Wani mutum a jihar kogi mai suna momoh jimoh yakubu wanda ake kira da Dada welther , ya auri mace biyu a rana daya a jihar kogi da ke Najeriya.
Anyi shagalin bukin wanda ya dauki mako daya anayi a garin Nagazi Eba da ke karamar hukumar mulkin Adavi da ke jihar kogi.kamar yadda lindaikejablog
A wani bidiyo da anka wallafa daga cikin bakin bukin wanda a gaban abokansa da yan uwansa matan sunka sumbaci mijinsu a matsayin jin daɗi.
Advertisment
Ga bidiyon nan.
View this post on Instagram