Labarai
Alhamdulillahi An Dauki Mataki Tsaro A Sakkwato
Advertisment
Bayan Na Yi Rubutun Jan Hankalin Hukumomin Tsaro Da Gwamnantin Tarayya Da Kuma Ta Jihar Sakkwato, Domin Daukar Mataki Akan Wasu Bakin Haure Dauke Da Manyan Bindigogi Da Aka Ce Sun Bayyana A Jihar Sakkwato.
Bello Bg Gidanmadi Sokoto Ya Amsa Da Cewa, “Alhamdulillah gaskiya an dauki mataki, domin ni dan Tangaza local govt ne, kuma jiya a gaba na na ga dimbin sojoji dauke da manyan makamai suna wucewa ta garin Gidanmadi zuwa cikin dajin da yan ta’addar suke.
K’ari ga sojojin da aka tura ranar Talata fatanmu Allah Ya kawo muna karshen su”.
Daga Maje El-Hajeej Hotoro
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com