Hausa Musics

VIDEO: Auta Mg Boy – Garin so

Advertisment

The Nigerian singer and famous artist Auta mg boy released new and brand video song

Garin so is the amazing Album by the rising artist singer from the Northern Nigeria.

Ina ma’abota sauraren wakokin Auta Mg Boy mai wakokin soyayya a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Garin so ‘.

Wakar ‘Garin so’ ita ce Auta Mg Boy yayi wakar ne ga Masoya wanda anyi baitocin soyaya sosai a cikinta.

Auta Mg Boy mawaki ne wanda ya fice a wajen wakokin soyayya da iya kalamai masu nishadi.

Related Articles

Wannan wakar anyi tace ne domin amana a soyayya a tsakanin masoya.

DOWNLOAD MP4 HD

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button