Hausa Musics
MUSIC :Nura M Inuwa – Dawo Masoyisa


Advertisment


Wakar dawo dawo masoyita na daga cikin wakokinsa na album din ni da ku wanda ba kowane mutum ya samu wannan wakar ba.
Wanda kuma da ita wakar tayi dadi sosai da irin kalamai da yayi amfani wajen rerata da Qafiya da dai sauransu.
Kuyi amfani da alamar download mp3 wajen saukar da wannnan waka.





