Hausa Musics
MUSIC :Nura M Inuwa ~ Prof Gwarzo dodon maza
Advertisment
Wakar prof adamu gwarzo wanda shine shugaban makarantar niger republic wanda ake kira da Maun university.
Wanda a cikin wannan wakar zakuji yadda nura m inuwa yayiwa prof gwarzo waka mai kalamai sosai wanda zakuji irin yadda ya yabawa wannan mutum.
Prof adamu gwarzo mutum ne wanda bashi da matsala a rayuwarsa, da tunanin kawo cigaba a yankinsa.
DOWNLOAD MP3
Advertisment