Kannywood

Shima Lawal Ahmad Lawal Yabi Sahu Yana Neman Taimako kudi Ga Masoyansa

Shima Lawal Ahmad Lawal Yabi Sahu Yana Neman Taimako kudi Ga Masoyansa
Fitaccen jaruman masana’atar kannywood Lawal Ahmad wanda kuma shine babban jarumin shirin mai dogon zango na Izzar so wato umar Hashim.
Amma shi nashi rokon ya nuna cewa yana son yaci albarbacin fiyayyen halitta annabi Muhammad s.a.w. a shafinsa na sada zumunta ga abinda yake cewa.
Nima yau inason cin albarkacin Annabi Muhammad s.a.w Ga account number 2119215122 UBA Bank Nagode“.Shima Lawal Ahmad Lawal Yabi Sahu Yana Neman Taimako kudi Ga Masoyansa
Wanda shima nan take ya fara samun ciniki daga masoyansa inda anka fraa turomasa kudi.
 


Wato dai harka nan davido ya bude sabuwa kasuwanci a yanar gizo.Shima Lawal Ahmad Lawal Yabi Sahu Yana Neman Taimako kudi Ga Masoyansa

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA