Labarai

Ba za mu iya dawo da talafin man fetur ba – Gwamnatin Najeriya

Advertisment

Ministan yada labarai na Najeriya Mohammed idris malagi yayi karin haske akan maganar da ake yi ta dawo da tallafin man fetur.

Minista yace babu kudin da Najeriya zata ci gaba da biya kudin man fetur din saboda baya cikin tsarin kasafin kudin da ankayi, kuma ko yanzu babu shi a cikin kasafin kudi da ankayi.

Mohammed idris malagi ya kara da cewa idan ka maido shi wa zai biya kenan? Kaga akwai yan matsala a nan gurin.

Ga cikkaken bayyani nan a saurara.

Advertisment

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button