Hausa Musics

MUSIC : Fati Niger –  Fatima Fatiti

Albishirinku Ma’abota saurarin wakokin hausa a yau mun zo muku da sabuwa wakar fitacciyar mawakiya fati niger.

Fati Niger mawaki ce wanda tayi fice sosai a fagen wakokin hausa a kasar Hausa a yau shine munka zo muku da sabuwa wakarta.

Fati Niger mawaki ce wadda ta dade ta rera wakoki cikin yaren hausa wadda akwai fasaha da kafiya a bakinta sosai.

Shugabanni waka ce da tayi kokari wajen rera wakokin hausa a cikin nahiyar Afrika.

Kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da waka.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button