Hausa Musics

MUSIC : Sadiq Saleh – Da Ransu Za’ayi

Advertisment

Nigerian young artist sadiq saleh release new and brand music song tittle ” “

Matashin mawakin nan kuma wanda yayi fice a wajen wakokin soyayya sadiq Saleh kenan wanda yayi wakar abin ya motsa da ta samu karbuwa nan take.

SadiQ saleh ya fitar da sabuwa waka mai suna ” ” wanda itama ya sanya kalamai sosai na soyayya.

SadiQ saleh mawaki ne da kwana baya ya fitar da waka darasul auwal wanda ita ma babu karya tayi fice sosai a kafafen sadarwa.

Advertisment

Kuyi amfani da download mp3 da ke kasa domin saukar da wannan waka.

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button