Hausa Musics
MUSIC : Aliyu Nata – Gwabro Ayi Aure
Advertisment
Ina Ma’abota sauraren wakokin Mawaki Aliyu Nata mai wakar Aure martaba a yau ya sake zu muku da sabuwa wakarsa mai taken Gwabro Ayi Aure’.
Wakar ‘Gwabro Ayi Aure’ Aliyu nata waka ce da yayi akan aure wanda kuma itama tayi dadi sosai kuma duk wani saurayi ko budurwa suna matukar son sauraren wakar.
Wakar ‘Gwabro Ayi Aure’ waka ce da aliyu nata yayi akan mata wanda daman su mata yan gata ne cewa da wuya mawaki baiyiwa mata waka ba to shima mai aure martaba yayiwa mata waka.
Ga alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.