Hausa Musics

MUSIC: Isah Ayagi – Dan Aike

Advertisment

Isah Ayagi – “Dan Aike” Song Mp3 Full Download.

Isah Ayagi Yazo Da Wata Sabuwar Zazzafar Wakarsa Mai Suna “Dan Aike” Wakar Yayita Ne Domin Masoya Mata Da Maza Wanda Suke Da Ruwan Ido Wajen Aure.

Wakar Tashi Tayi Dadi Kuma Ta Bada Ma’ana Sosai.

Isah ayagi mawaki ne da yayi fice wajen wakokin soyayya da nishadantarwa da wakokin aure wanda a ko ina ba’a barsa a baya ba.

Advertisment

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button