Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Nazir M Ahmad – Baraden kano
Advertisment
Albishirinku yan uwa ma’abota sauraren wakokin hausa a yau shafin Hausaloaded ya zo muku da sabuwar waka Sarkin wakar san kano Nazir m Ahmad da Wakar sa mai suna ” Baraden kano”.
Babu bukatar yi muku wani sharhi akansa saboda kunsa ko shi wai zaku iya dauko da kallon wakar kai tsaye daga shafin Youtube dinsa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com