Hausa Musics
MUSIC : Auta waziri – Sarauniya
Advertisment
Auta waziri matashin mawaki wanda yayi fice sosai a wajen rera wakoki.
Ya fitar bada sabuwa wakar sa mai suna ”Sarauniya” wadda tabbas abu wakar tayi kyau sosai.
Autar waziri yayi waka Farin cikina wadda nasan mata suna jiraye da su saurari wannan wakar.
Wakar ‘sarauniya ‘ waka ce da anka zuba kalaman soyayya so a cikinsa sosai.
Advertisment
Album din kewa album ne wanda anka rera wakoki masu dadi da nishadi a cikinsu.