Hausa Musics
MUSIC: Ahmad V Lover~ Sababbin Wakoki Guda (2) {Laila Majnoon, Labarin Laila}
Advertisment
Wannan sune sababbin wakokin matashin yaron nan Ahmed V Lover wanda a gaskiya sabon mawaki ne..
Amma idan kaji wakar sai kace Hamisu Breaker saboda iya kalamai wanda a gaskiya idan kun saurari wadannan wakokin zaku yaba masa. Irin kokarin da yayi.
Muna fatan ya samu karuwa a duniyar mawaka.
1 — Ahmad V Lover ~ Laila Majnoon
2- Ahmad V Lover ~ Labarin Laila
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com