Labarai
Bidiyon wani malami yace duk kungiyoyin Izala, tijjaniyya, kadiriya, shi’ah duk karya ce ya kawo cece kuce ce
Advertisment
Bidiyon wani malami yace duk kungiyoyin Izala, tijjaniyya, kadiriya, shi’ah duk karya ce ya kawo cece kuce ce
Shi Wannan Dan Qur’aniyyu Ne
Gaba daya su Qur’ani kadai ne suka yarda dashi, basuyi imani da hadisan Ma’aiki sallallahu alaihi wasallam dalilin haka yake ta rusa dukkan hadisai.
Asulinsa rikakken dan izala ne, amma ya rikide ya koma dan Ahmadiyayya (Qur’aniyyun)
Advertisment
Allah ya shirye shi idan yanada rabo.
Kamar yadda shatteeman Goroyon ya fadi cewa ga asalisa
Ga bidiyon nan.