Labarai
Wata Sabuwa : Gwaban Lalong ya roki rundunar soji da ta yafe ma mutanen Plateau
Advertisment
Gwamnan jihar Plateau Simon Lalong, a ranar Litinin 5 ga watan Nuwamba ya jagoranci wata tawaga zuwa hedkwatar rundunar soji, Abuja domin rokon
rundunar sojin Najerika kan cewa kada ta yi ramuwar gayya akan kisan jamiinta, Manjo Janar Idris Alkali mai ritaya wanda ake zargin wasu yan jihar a kashe shi.
Da yake jawabi a lokacin ganawar sa da babban hafan soji, Laftanal Janar Tukur Buratai, gwamnan wanda ya yi Allah wadai da
ksan babban jami’in sojan ya sha alwashin cewa gwamnatin jhar ba za ta ci gaba hukumomin soji dukkanin goyon bayan da take bukata domin kamo sauran masu laifn.
Daga Bappah Abubakar
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com