Hausa Musics

VIDEO: Rarara – Aisha Ft Ali Nuhu ft Aisha Humaira



Dauda kahutu Rarara ya fitar da sabuwa wakar dan takarar Gwamnan A karkashin jam’iyyar Apc.

Rarara ya mawaki ne da yayi fice sosai a wajen wakokin siyasa ba sai an fada muku duba da irin yadda yake rera wakokinsa.

Wannan wakar mai Aisha zakuji irin yadda yayi baitoci sosai a cikinta duba da mawakin daman yayi fice.

Zaku iya sauraren wannan wakar kai tsaye .









Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button