Hausa Musics
MUSIC : Nura M Inuwa – Yar Amana Remix 2021


Shahararren mawakin nan nura m inuwa wanda yayi wakar yar amana a can shekarun bayya.
A yau ma ya sake fitar da sabuwa wakarsa wanda remix ce yayi wanda yayiwa wasu amare wanda itama tayi dadi sosai.
Nura m inuwa yana kokari wajen farantawa masoyansa a koda yaushe kamar yadda kullum yake fadi amma wannan wakar tayi dadi sosai.
DUBA WANNAN :
MUSIC : sani Liya liya – Ila Farin Ango
MUSIC: Fresh Emir – Kidan Mata
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 domin saukar da wakar.
DOWNLOAD MP3
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.




