Hausa Musics

VIDEO : Lilin Baba – Yarinya

Mawakin nan na hausa wato lilin baba mai North East Record ya fitar da sabuwa wakar mai suna Rigar So.

Lilin baba shima yayi fice wajen wakokin soyaya wanda itama wannan waka Rigar so tayi dadi sosai.

Yan kwanakin bayya ne ya fitar da audion wakar wanda har muka kawo muku cewa da kyakywawar yarinya nan ummi rahab zai haska a videon nasa.

Wanda tabbas ashe zatonmu yazo dai dai wakar ta samu haska sabuwa jarumar zaku gani idan kun kalla ga masu bukatar download duk akwai.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button