Hausa Musics

[MUSIC] Garzali Miko – Kaunarki Nake ft zuwaira Ismail

Ina ma’abota sauraren wakokin Garzali Miko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Kaunarki Nake’

Garzali Miko yayi kokari sosai wajen yin wakar Ke Daya ce  ko waye yayi masa tarko zakuji a wakarsa

[MUSIC] Garzali Miko - Kaunarki Nake ft zuwaira Ismail

Garzali miko mawaki ne wanda tabbas ya iya wakokin gala sosai.

Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button