Hausa Musics
MUSIC : SadiQ saleh – kallon soyayya ft Zuwairah ismail
Matashin mawakin nan kuma wanda yayi fice a wajen wakokin soyayya sadiq Saleh kenan wanda yayi wakar abin ya motsa da ta samu karbuwa nan take.
SadiQ saleh ya fitar da sabuwa waka mai suna “kallon soyayya” wanda itama ya sanya kalamai sosai na soyayya.
SadiQ saleh mawaki ne da kwana baya ya fitar da waka darasul auwal wanda ita ma babu karya tayi fice sosai a kafafen sadarwa.
Kuyi amfani da download mp3 da ke kasa domin saukar da wannan waka.