AddiniLabarai

Kungiyar Izala a Jihar Neja ta Tallafawa Yan gudun Hijira a Ƙanan Hukumomi sha Ukku 13 da Fama da matsalar tsaron Jahar ciki (hotuna)

Kungiyar ta bada wannan tallafi ne ga yan gudun hijira dan rage masu radadin da suke fama dashi na rayuwa sakamakon fitin tinun yan ta’adda da ya raba su da garuruwan su.
shugaban kungiyar ta jahar Neja Alh Abdullahi Musa Mai Radiyo Shi ya jagoranci kaddamar da wannan gagarumin aiki
Kayayyakin sun haɗa da
Shinkafa buhu 113
Semovita 100
Wake buhu 10
Masara buhu 5
Dawa buhu 1
Taliya Caton 105
Madara Caton 100
Sugar buhu 20
Indomi 210
Manja Jarka 20
Mangyada 50
Tabarma 250
Atamfa turmi 203
Sai kayan sawa na maza da mataKungiyar Izala a Jihar Neja ta Tallafawa Yan gudun Hijira a Ƙanan Hukumomi sha Ukku 13 da Fama da matsalar tsaron Jahar ciki (hotuna)
JIBWIS NIGERIA

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button