Kannywood

Bidiyo : An zo Gurin!!! Nafisa Abdullahi Ta sanya Gasa A Kan Fim Dinta “Yaki A Soyayya’

Wannan zamu iya kiranta gasa ga mutane masu matukar son kallon fim din ‘Yaki A Soyayya’ wanda Jarumar itace mai wannan shiri..

Shine ta wallafa wannan bidiyo a shafinta na instagram domin a gani su waye ko wace jaha zata ci wannan gasa.

Ga rubutun ta
Toh Jama’a?, kamar yadda kuka gaji da jiran film dinnan (nasan baku gaji ba??) muma haka muka gaji da rike shi. Saurara sannan ku kalli video dinnan sosai domin sau biyu ma na fadi wasu abubuwan….. Ambaci Jahar ka, Idan ita tafi yawa, nan zamu fara nuna film din YAKI A SOYAYYA ??….. Ina nan zan fara kirgawa ? ?

Ga bidiyon nan ku kalla domin ji daga bakinta kuma ka shiga cikin jeri masu wannan gasa.
Ku latsa kan wannan hoton domin ji da shiga

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button