Kannywood
Kalli Hotunan Maryam Yahya Da Na Jawo Cecekuce Tare Da Martanin Mutane
To fa a yau jaruma maryam yahya ta sanya wasu hotunanta a ahafin instagram jim kaɗan sai kaji mutane sunyi mata martani wasu na nuna hotunan sunyi kyau wasu kuma sunyi Allah wadai.
Wasu kuma sunyi mata nasiha irin na wanda ake yiwa dan uwa musulmi idan kaga yayi abinda bai dace ba.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Allah ya shirya
maulidi kuka tafi