Hausa Musics

[MUSIC] Alan Waka – Sarkin Gaya

Advertisment

[MUSIC]  Alan Waka - Sarkin GayaAminu Abubakar Ladan wanda anka fi sani da Alan waka yayiwa mai martaba sarkin Gaya waka wanda ya fitar a yau.
Wannan wakar ta Alan waka sadaukarwa ce ga masarautar Gaya da mutanen garin gaya.
Zaku iya sauraren wakar kai tsaye ko kuma saukar da wakar kuyi amfani da alamar download mp3 dake kasa.

DOWNLOAD MP3

 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button