Hausa Musics
[MUSIC] Hussaini Danko – Zuciya ta yarda
Advertisment
![[MUSIC] Hussaini Danko - Zuciya ta yarda](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/12/IMG_20211218_144805.jpg?resize=296%2C300&ssl=1)
![[MUSIC] Hussaini Danko - Zuciya ta yarda](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/12/IMG_20211218_144805.jpg?resize=296%2C300&ssl=1)
Albishirun ku ma’abota sauraren wakokin Hussaini Danko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna “zuciya ta yarda”
Hussaini Danko mawaki ne da yake taka rawar gani a mawakan nanaye wanda shima ya dade yana taka leda.
Wakar ‘zuciya ta yarda’ yayi kokari sosai wajen rera wannan waka inda ta samu aiki sosai wanda daman kusan mawakin yana da jajarcewa.